Loading...

Download
  • Genre:Afrobeats
  • Year of Release:2021

Lyrics

A Yau S02 Episode 2 (Illar Zina) - Fresh Emir

...

Aku me bakin magana

Ayau ma nazo zanyi magana

Ayau magana...Ayau da magana

Ayau da magana!

Fresh emir nazo na ma tambayoyi

Nasan zaka ban amsa cikin zafi ko ruwan sanyi!

Me al'ummar mu suka duƙufa suna yi..? Kuma cutar da goben su suke yi!

Toh abu na farkon sa shine shaye-haye!

A 'Ayau' season one, episode seven nayi kiranye!

Harna bayyana haukane makomar me shaye-shaye!

Abu ba biyunsa zinace-zinace ina na tuna wannan na kan rasa me zance?

Don wannan al'amari ya ƙazance

Yakai matakin da yafi kwatancen duk me kwatancen!

Kaga! Wannan musifa baga Yara ba, baga manya ba, baga tsofaffin ba!

Maganar gaskiya mun saki Allah!

Wannan ne yasa kullum muke kwalla

Kaga yanzu har lasisi ake yiwa fasiƙanci

Kome kayi babu wani kyakkyawan hukunci

Wannan musiba ubangiji kayi mana sassauci

Da farko zan fara kiran matasa

Waɗanda suka ɗauki zina gaasa

Yasan hakan na sanya nisa ga ubangijin sa

Sannan zai wahala ɗorawar arzikinsa

Don baya taimakawa uwansa sai karuwar sa

To taya Allah zai albarkacesa?

Sai kaga uwamsa na fama kan dari biyu

Yaba karuwarsa dubu goma

Yakan iya sayawa yar iska shawarma

Allah Sarki uwar da haifeshi ita ko loma

Ya kai yar iska tayi kwanan asi

Mama ga zafi, ga sauro, ga jakarta babu ko sisi

Baka taimakon uwa da yan uwa

Babu me cin kuɗin ka sai me hotel, karuwa.

Zaido me yin wannan hali ya daina, in karuwace kanai mata tana kallonka Wawa.

Idan ta tatsa yau gobe ta tura kawa jibi tura kawa...

Tunda kaƙi yiwa uwa

Bari yanzu na juya akalata

Gurin magidantan dake da mata

Ko tanbadaddiyar matar dake da mijinta

Ga wadatar ta ga lafiyar ta amma take bin kwarata

Me gida bari na fara ta kanka

Don naga kai kafi kowa ma hauka

Kanada mata daya, biyu, uku dan hauka me yasa kake so in ka mutu wuta zaka?

Ga matar ka komai kayi lada za'a baka

Amma rashin tunani irin naka har wata macen banza a waje zata ruɗeka?

Mata kuna ina ? Na juyo kanku kuma

Me gidan ki yana can ya tafi nema

Wani kasuwanci yake wani dakoma

Amma kike cimai amana kamar kura da nama

Malamai na wa'azi kinaji wuta zaki kema

Abin takaicin kaga har tsofaffi

Yabi uwa, ya bi ya, ya bi jika kaji tsohon wofi

Ba tsoron Allah shiya sa musifu ke kara karfi

In ka shiga inuwa ta ƙonaka rana ma zafi

Aku mai bakin magana...Ayau na zo na gama magana...

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status