Yanzu bagani ba Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2024
Lyrics
Yanzu bagani ba - Fresh Emir
...
shaye shayeeee aje Kayan maye e shaye shayeee aje kayan maye nadai na shaye shaye na aje kayan maye yanzu sai dai mu kiyaye ba mugayen kawaye ba magayen abokanai yanzu komai nnakeyi Ina sane da ninei mai cefanei saboda nayi hakali adah gidan mu babu Mai tani mah Ana yimin kallon karma mahaukaci mah yanzu ba gani ba nai fari nai kiba nima da nataba yanzu na bari baifi ba