Loading...

Download
  • Genre:Hip Hop & Rap
  • Year of Release:2019

Lyrics

A Yau Episode 09 (Dan Riko) - Fresh Emir

...

Aku mai bakin magana

Ayau ma nazo zanyi magana

Ayau magana...ayau da magana

Ayau...da magana ayau

Batune zanyi shi kan mata

Marasa tunani kuma marasa nagarta

Marasa kya kyawawar zuciya sai mugunta

Marasa tsoron ubangiji maƙetata

Yawancin lalacewar yara da laifinsu

Don su suke uzurawa da galaba musu

Hakan yankan ja yara janja tunanin su

Sai kaji suna faɗa idan an tambaye su

Daku nake matan da an barsu da ƴaya

Wasu ƙaddarar mutuwar aure ya sanya

Wasu kuma sun riga mu gidan gaskiya

Daya cikin biyun daya faru ki shirya

Zai iya samun ki, ki fita ki bar ƴaƴa

Idan kin mutu me zaki gayawa ALLAH?

Cewar a kyale ki taƙamar kina sallah

Ki sani haƙƙin wani bay yafu gun Allah

Kafin lokaci ya kure maza ki tuba dan Allah

Ina ba mutuwa ba za'a iya sakin ki

Kina ji kina gani zaki bar yayanki

Ya zakiji idan aka yiwa ƴaƴan ki?

Ba dadi? Kema riƙe na yar uwarki

Ina kyautata zaton za'a rike naki

Irin rikon da ki kayiwa dan yar uwarki

Soloɓiyo kana ina na juyo kanka

Don duk abin da ya faru da laifin ka

Ya samo asali a rashin kulawar ka

Kayi sakato ana cin zarafin ɗiyarka

Ka manta cewa amana aka baka

In anyi magana kace tafi ƙarfin ka

Ko kunya wai matarka tafi ƙarfin ka

Aku mai bakin magana

Ayau ma nazo nayi magana

Ayau... magana ayau nai magana

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status