Loading...

Download
  • Genre:Gospel
  • Year of Release:2015

Lyrics

Dalilin salama na ne

Ya sha wiya

Domin Salama na ne

Ya sha wiya

Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh


Kusotsi uku da guduma

Ya douka giciye domina

Soyaya,nan kaman zuma

Da rawanin kaiya akan sa kuma

Ga Jini da ruwa sun zuba

A' gefen sa,da na huda

Ya Uba ka yafe shi ya ce

Ka bashi gane wa

Eloi lama sabacthani'

Ya kare

Eloi lama sabacthani'

Ya kare


Dalilin salama na ne

Ya sha wiya

Domin Salama na ne

Ya sha wiya

Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh


One cross the hammer and three nails

Ya cire mani wawanci

Rending the heart and the veil

Yesu ya nuna bambamci

So what a sacrifice He gave us Christ

Who paid the price

Guy no b rice

Sometimes we crucify

The Saviour twice

When he's paid the price

Make u think twice


Yakamata,mu girmama sunsan sa

Mu gode masa,domin yabar da dansa

Kai soiyaya ya kawo manana salama

Amma mun kasa mun nace yin iskanci

Sasanci, cin hanci tsai kaman mun manta

Da wannan baban aikin hadaiya

Duk da haka yesu ya cice mu

Cikin zunubi da zaman azaba

Tsai mu kiyaye kadda mu hallaka

Cikin jaraba amma mu yi biyaya

Shaidan bishara, shi ne hikima

Hanu mu tappa, kappa mu takka

Domin Yesu baya cin amana

Domin Yesu ya kawo manna salama


Just to give me peace

He suffered on the tree

They spat upon his face

Pierced his side

Had no angel there to guide

Had no pride

Domi na he cried

Domi na He died

Oh uh oh oh oh oh oh


Help me feel this flow

(Imma Abasi)

Take it nice and slow

(Ka wa wak)

I've been blessed to toe

(Ife Oluwa)

Can't you see it's so

(Ka wa wak)


Dalilin salama na ne

Ya sha wiya

Domin Salama na ne

Ya sha wiya

Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh


Dalilin salama na ne

Ya sha wiya

Domin Salama na ne

Ya sha wiya

Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh


Dalilin salama na ne

Ya sha wiya

Domin Salama na ne

Ya sha wiya

Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh


Dalilin salama na ne

Ya zan'manta arh arh

More Lyrics from WORDSMITH BASSEY Songs

+

      -   or   -

      -   or   -

      NG +234

          Please Select A Playlist

          Add New Playlist

          Share on

          Embed: Love & Light EP

          Custom Size :

          • Default
          • Desktop(300*600)
          • Mobile(300*250)

          Type :

          • HTML/HTML5 (WordPress Supported)
          Get Boomplay Premium
          for
          Payment Method
          Pay With
            Review and pay
            Order Date
            Payment Method
            Due Today
            Flutterwave
              Subscription Successful

              Congratulations! You have successfully activated Boomplay 1 Month Premium.

              Now you have access to all the features of Boomplay App.
              Payment Failed

              Please check your balance and then try again.

              You'll lose your subscription if we don't have a working payment method for your account, so please check your payment details.
              Need help? Contact Boomplay Subscription Support.
              Payment Processing...
              10 s

              Payment is being processed by . Please wait while the order is being comfirmed.

              Payment Processing
              Your order is processing, and it may take up to a few days for the service provider to handle your payment. Please kindly stay tuned and check your order status in ‘User Center’.
              About Order Status