Ole ft. Hamisu Breaker Lyrics
- Genre:Afrobeats
- Year of Release:2022
Lyrics
Ole ft. Hamisu Breaker - Lsvee
...
LSVEE
HB Naqosa ahh ahh
Mama's boyyy
B Naqosa
Mama's boy studio
Ole!
Ta sace mishi zuciya (OLe)
Ta sace min zuciya(OLe)
sai ta hada mu hayaniya(OLe)
I know sey the girl too fyn
But i don't want to fall in love again
Ta sace mishi Zuciya
Ta sace min Zuciya
Sai ta Hada mu hayaniya
Yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba
LSVEE;
Yau tana gun DJ AB gobe gun breaker
Irin halin nan ke sa mace ta gundure ka
Burinta a rayuwa shine ta kankareka
Tana gamawa dakai kuma ta tunkureka
Tana son Ali jita Tana son Deezel,Tana bin LSVEE tana bin Morell
She's cute,Tana kama da foreign girl
she got everything and she's not a boring girl,tana da saurin shiga zuciya kaman jini
Gashi ta iya pape mutane kaman gwangwani
Tana son Celebrity wey go dey keep her company
Kuma bata neman ka se zaka mata ampani
OLE LE LE LE
U don tey tey tey
She use mah heart play play Play
She dey chop my pay pay pay pay
Ta Sace mishi Zuciya (Ole)
Ta sace min Zuciya(OLe)
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know sey dey girl too fyn but i don't want to fall in love again
Ta sace mishi Zuciya (OLe)
Ta sace min Zuciya (OLe)
Sai ta hadamu hayaniya
yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba
yarinyar ma da kyau amma baza na sake bin ta ba
Hamisu Breaker;
aiii yarinya ce tana kama da gaskiya
En tai adoo tana kamar zinariya
Ta kama zuciya tai min dauri ta jijiya
Ashe cikin mu babu wanda bata bibiya
DM tamin na amsa ahhhh
Tace HB na qosa ahhhh
Da zantuka tausasa ahhhhh
Ashe dai ja'ira ce "wayyo"
tasa kaina na zauce "wayyo"
akanta nai ta zance "wayyo"
LSVEE ma ya zauce
Ta sace mishi Zuciya OLe
ta sace min Zuciya OLe
sai ta hada mu hayaniya ole
i know sey the girl too fyn but I don't want to fall in love again
ta sace mishi Zuciya OLe
ta sace min Zuciya OLe
yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba ahh
yarinyar na da kyau amma baza na sake bin ta ba