Mai Kyau / Kyakkyawa Lyrics
- Genre:Others
- Year of Release:2023
Lyrics
Mai Kyau / Kyakkyawa - Salim Smart
...
Kin yanke
A’a mai sona
Wacece
Ai kana jina
Hello baby
Na’am baby
Ba dabara ga zuciya ta
Tun da kaunarki ta shigeni zo Ki dan bani agaji
Na shaida kin san ina sonki
Cikin jini na nake jinki
Karki watsar dani suji
Koh a kwalliya ba irin taki
Fagen ado babu tamkar Ki
Kin Kai ace za’a soki ne
Kyakkyawa
Son kowa
Yar baiwa
Kyakkyawa
Son kowa
Dan baiwa
Kamar wata muke da Zara
Kasa ido kazo ka dunga lura
Da safiya mu Kama fara
Da goma shi naso mu mora
Hanya nunamin zanbi
A sillarka nake jan charbi
Addu’a ta kullum ban yarda a kwace min kaiba
Mai sona ya soni da Kai
Mai kina ya kini da Kai
Tunda ka zama ni na zama Kai
Kyakkyawa
Son kowa
Dan baiwa
Kyakkyawa
Son kowa
Yar baiwa
Kin yanke
A’a mai sona
Wacece
Ai kana jina
Hello baby
Na’am baby
Tauraro na
Linzami na
Jagora na
Mai daki na
Uwar yaya na
Tasiri na
Kyakkyawa
Son kowa
Yar baiwa
Kyakkyawa
Son kowa
Dan baiwa